Fulani Makiyaya
Kungiyar fulani ta miyetti Allah ta marawa dan takarar jam'iyyar apc baya sabida alkawarin da sukai da shi na kiyaye shigen kiwo da kuma tabbatar da yancin kiwo
Dabbobin makiyaya sun auka gonakin jama’a yayin da ake shirin yin girbi. Amma Miyetti-Allah tace gonakin suna kan hanya ne don haka dabbobi suka yi masu barna
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue da ya kira Fulani 'yan ta'adda ya nemi afuwa a gaban 'yan jarida ya ce bai fadi hakan da nufi ba, ya kuma ce ba a fahimta ba.
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da haramta zirga-zirga da shanu daga wasu jihohi zuwa jihar da kiwon dare saboda dakile rikici tsakanin manoma da makiyaya a jih
Gwamnan Benue, Samuel Ortom, a ranar Laraba, ya yi kira ga dan takarar shugaban kasa na PDP, ya nemi afuwarsa da mutanen jiharsa kan maganganun da ya kansa da
Wata ƙungiyar kabilar Fulani mai suna Fulbe Global Development Initiative (FGDRI) ta koka game da kuɗin goro da ake yi wa fulani tare da kashe ba tare da nuna
Wasu matan daga garin Filiya, a karamar hukumar Shongom, Jihar Gombe, a ranar Laraba sun yi zanga-zangan lumana bayan kisar da ake zargin makiyaya sun yi wa maz
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wani wa da kani sun guntule hannun mahaifinsu dan shekara 60 don kawai su samu damar sace shanunsa a wani batun koru a Neja
Kungiyar Miyetti Allah ta ce ta umurci kowane Bafulatani a kasar nan da kada ya zabi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Mista Peter Obi. Raho.
Fulani Makiyaya
Samu kari