Fulani Makiyaya
Shugaban Kungiyar Kare Hakkin Makiyaya ta Nomadic Rights Concern (NRC), Farfesa Umar Labdo, ya ce fulani ba yan ta'adda bane, ko yan fashi ko bata gari, Nigeria
Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki da ta'addanci. Da ya ke maga
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bukaci a gaggauta karbe makamai da kwayoyi a hannun matasan Fulani a ma
Ahmad Gumi, fitaccen malamin addinin musulunci, ya yi kira ga gwamnatin tarayya samar da ma'aikatar da lura da lamurran makiyaya don kawo karshen rikicinsu.
Kungiyar Miyetti Allah a kudu maso gabas ta bayyana cewa yan bindiga sun kashe mata mambobinta hudu a jihar Anambra a ranar Litinin, an sace masu shanu 60.
Kungiyar Fulani ta Miyetti-Allah MACBAN, ta ce ba ta sayi fom din tsayawa takara ga wani dan takara da zai fafata a zaben 2023 mai zuwa ba nan kusa a kasar.
Wasu tsageru sun kona wasu rugagen makiyaya biyu a yankin Zauru da Kurdan a karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna, inji rahotanni da dama daga yankin.
Rundunar yan sanda reshen jihar Taraba, ta bayyana cewa, fulani makiyaya sun halaka mutum bakwai tare da kone gidaje a wani harin ɗaukar fansa a jihar Taraba.
An zargi wasu daga cikin mambobin IPOB da hallaka wani makiyayi a kwanan nan yayin da al'amarin ya jefa iyalan sa, uban gidan sa dan kabilar Ibo cikin firgici.
Fulani Makiyaya
Samu kari