Wahalar man fetur a Najeriya
A labarin da muke samu, kamfanin man fetur na NNPC ya bayyana lokacin da za a daina ganin karancin man fetur a Najeriya. Ya ce nan d amako guda komai zai kau.
Yan kasuwan man fetur masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa zasu rufe dukkan gidajen man su daga fadin kasar bisa kama karyar da gwamnati ke yi musu.
Kungiyar malaman makaranta na Najeriya, NUT, ta nuna rashin goyon bayanta ga yunkurin da gwamnatin tarayya ke yi na cire tallafin fetur nan da tsakiyar shekara
Rahotanni sun bayyana cewa wata sabuwar Tanka ta yi bindiga yayin da ta ɗauko man Fetur na farko a jihar Ondo, mutane sun shiga yanayin fargaba da tsoron abun.
Gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya jaddada abinda dan takaran shugaban kasa APC, Bola Ahmed Tinubu yayi na cewa ana yi masa zagon kasa da tsadar mai.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, akwai yiwuwar a samu damuwa a zaben 2023 da ake fuskanta kasancewar har yanzu man fetur ya gaza zama a nan kasa.
Idan Dan Nwanyanwu ya zama Shugaban Najeriya, farashin fetur zai ragu. ‘Dan takarar ya dauki alkawarin gina matatun man fetur tun a watanni shida na farko.
‘Yan kwamitin da zai magance wahalar man fetur su ne Timipre Sylva, shugabannin hukumomin DSS, kwastam, EFCC da NSCDC da shugabannin ma’aikatar NMDPRA da NNPC.
An ji ‘Yan kasuwa sun nuna sabon farashin da litar man fetur zai koma a Najeriya, sun yi gargadi a kan gaggawan janye tallafin man fetur ba tare da an shirya ba
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari