Wahalar man fetur a Najeriya
An kaddamar da wasu gidajen man CNG da kamfanin NNPC ya gina a Abuja, a wani bangare na gidajen man CNG 12 da aka kaddamar a lokaci daya a Legas da Abujan.
Majalisar Dattawa ta ankarar da yan kasar nan cewa an shigo da wani nau'in gurbataccen man fetur da kuma dizel cikin kasar nan wanda zai iya jawo matsaloli.
Kamfanin NNPC ya ce ya kafa dokar ta-baci kan hako mai. Ya ce wannan wani yunkuri ne na kara yawan danyen man fetur da Najeriya ke hakowa da kuma bunkasa arzikinta.
Dillalan man fetur a Najeriya sun nuna fargabar cewa da yiwuwar ba za a samu saukin da ake tsammani a fetur ba idan matatar Ɗangote ta shigo da nata kayan kasuwa.
An wayi gari da kulle gidajen mai a birnin Ibadan na jihar Oyo inda hakan ya jefa al'umma cikin matsala. Ma'aikata sun koka kan yadda lamarin ya kawo musu cikas.
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN a jihohin Osun da Oyo tana neman yadda za ta rage farashin litar mai zuwa N557 ganin yadda kullum man ke kara tsada.
Kamfanin man fetur na NNPC ya ƙaryata rahotannin da ke yawo a soshiyal midiya cewa ya zabtare farashin man fetur. Rahoton sabon farashin fetur "ƙanzon kurege ne."
Gwamnatin tarayya ta ce babu wani gurbataccen man fetur da ake shigowa da shi Najeriya, wanda hakan ya sabawa ikirarin wani jami’in matatar man Dangote.
Rahota ni daga jihar Adamawa sun nuna cewa mutane sun shiga baƙar wahala sakamakon yajin aikin dillalan mai masu zaman kansu (IPMAN), lita ta kai N2000.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari