Wahalar man fetur a Najeriya
Hukumar kwastam ta kama masu safarar man fetur daga Najeriya zuwa kasashen ketare inda ta kama lita 150,950 da ya kai N105.9m a Adamawa, Sokoto da Cross Rivers
Manyan dillan man man Najeriya, sun ƙaryata wannan rahoton cewa za a dawo sayar da litar fetur kasa da N300, yayin da suka bayyana abu 1 da zai tabbatar da hakan.
Mun kawo yadda aka kashe Tiriliyoyi a kan tallafin man fetur a shekaru 25. Goodluck Jonathan yake mulki, ya yi kokarin soke tsarin amma aka hana shi sakat.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Bola Tinubu ta ƙi bayyana kuɗin da aka kashe a kan tallafin man fetur saboda wasu dalilai.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta jaddada cewa cire tallafin man fetur na nan daram, ta roki yan Najeriya su yi watsi da takardar ASAP.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya fadawa yan kasa yadda ya kashe kudi sama da tiriliyan 5 a tallafin man fetur duk da cewa ya ce ya cire tallafin.
Watakila Najeriya ta yi asarar kusan N148.8bn na kudaden shigar man fetur a ranar Litinin, sakamakon yajin aiki da 'yan kwadago suka shiga kan mafi karancin albashi.
Bincike ya nuna cewa an samu tashin kudin jigilar man fetur daga kasashen ketare zuwa Najeriya da kashi 46.8% wanda hakan yasa gwamnatin tarayya dawo da tallafi.
Aliko Dangote ya sanar da cewa zuwa karshen shekarar 2025 duka motocinsu da ke kamfanin siminti za su koma amfani da gas domin rage dogaro da fetur.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari