Labaran kasashen waje
Wata budurwa yar Najeriya ta sharbi kuka a wani bidiyo da ta nada a wurin aiki ta wallafa a shafin TikTok tana cewa ta gaji da aiki a Hadadiyar Daular Larabawa.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
Wakilin Birtaniya ya ce manufofin Bola Tinubu za su taimakawa tattalin arzikin Najeriya. A cewarsa Duniya ta na lura da tsare-tsaren da Tinubu ya ke kawowa.
Za a ji 'Yan APC sun zargi ‘Dan takarar Gwamna, Ovie Omo Agege da jawo Godwin Emefiele ta hanyar Nduka Erikpume da Hilary FadaIbude domin a yaki Bola Tinubu.
Yayin da aka sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah, akwai bukatar Musulmai su kiyaye ranaku 3 da ke da muhimmanci a wannan wata mai alfarma da za a shiga.
Wani mutum da abokansa sun yi gasar gwajin karkon waya tsakanin iPhone 14 pro max da iPhone 13 da Samunsung S22 inda suka saka wayoyin cikin ruwa na yan mintuna
A yammacin Talata, Dr. Goodluck Jonathan ya yi zaman farko da Bola Ahmed Tinubu bayan hawansa kan mulki. Tsohon Shugaban Najeriyan ne wakilin ECOWAS a Mali.
Akwai kasashe marasa girma a Afrika duk irin yalwar kasar da nahiyar da kasashenta kamar su Aljeriya, Kongo, Sudan. Fadin Seychelles bai wuce kilomita 1500 ba.
Yar shekaru 13 ta kashe gaba daya kudaden da iyayenta suka tara a intanet kuma malamarta ta gano hakan. Mahaifiyarta na kokarin ganin an dawo mata da kudadenta.
Labaran kasashen waje
Samu kari