Labaran kasashen waje
Fadar White House ta ce Shugaban kasar Amurka, Joseph R. Biden Jr. ya zabi tawagar da za ta zo Najeriya wajen rantsar da sabon shugaban kasa da za ayi a Abuja.
Wata kyakkyawar Bahaushiya ƴar Najeriya, ta shiga cikin jerin sojojin ƙasar Amurka. Budurwar ta zama cikakkiyar sojan Amurka ne bayan sun kammala samun horo.
Wata mai sana'ar shara ta bayyana irin kudin da take samu daga wannan sana'ar da mutane da yawa ke rainawa a nan gida Najeriya. Ta bayyana adadin kudadenta.
Wata matashiyar budurwa ta siyo motar N8m da takardun bogi. Jami'ai sun yi caraf da ita, inda aka gurfanar da ita a gaban kotu wacce ta tura ta gidan kaso.
An yi naɗin sarautar sabon sarkin Ingila, King Charles III. Zafafan hotuna sun bayyana kan yadda aka yi naɗin sabon sarkin Ingila wanda aka gudanar a Wesminster
Wata 'yar Najeriya ta ba da mamaki yayin da ta fasa taro ta hanyar sanya kaya irin na 'yan kasa a madadin na turawa a bikin nada sarki Charles na kasar Ingila.
Wata kotun Birtaniya ta yanke hukuncin daurin kusan shekaru 10 ga Ike Ekweremadu, bayan samunsa da laifin safarar sassan jikin bil adama. Wani matashi ne ya
Daliban da suka samu dawowa daga kasar Sudan inda ake gwabza faɗa, sun bayyana halin ƙuncin da suka tsinci kan su a ƙasar, kafin a dawo da su gida Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da yau ake sa ran fara dawowar ƴan Najeriyan da suka maƙale a ƙasar Sudan zuwa gida Najeriya. Sahun farko ana tsammanin mutum 354...
Labaran kasashen waje
Samu kari