Gobara
Rahoto da ke fitowa a yanzu ya nuna cewa an yi gobara a kasuwar Gamboru, wacce itace kasuwar kayan gwari mafi girma a Kudancin Borno, ba tabbatar da sanadin ba
An sake samun tashin gobara a jihar Kano. Wata gobara da ta tashi a kasuwannin Bagwai da Sumaila ta laƙume shaguna da dama. Ana yawan samun gobara a Kano..
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon jaje ga yan kasuwa da suka yi asarar dukiyansu a gobaran kasuwannin Kurmi, Rimi da kuma Singer a Jihar.
Labarin da ke iso mu na bayyana cewa, wata gobara ta yi kaca-kaca da wasu shaguna 21 a jihar Kano, inda wata gobarar ta lamushe kauyuka uku a jihar Jigawa.
Rahotanni daga garin Kano sun nuna cewa wata mummunar gobara da ta tashi da tsakar dare ta ƙone shaguna akalla 19 da wani Masallaci a kaauwar Rimi, cikin Kano.
Yanzu muke samun labarin yadda gobara ta yi kaca-kaca da kayan miliyoyin kudi a wata kasuwar kayan ababen hawa da ke jihar Legas a Kudu masu Yammacin kasa.
Wata mummunan gobara da ta faru a kauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele a karamar hukumar Kiyawa ta Jihar Jigawa ta yi sanadin rasa dukiyan miliyoyi.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa, zai ba da tallafin makudan kudade ga wadanda gobara ta shafa a cikin Maiduguri. Ya bayyana adadin kudin da zai bayar masu yawa.
Wani abin tausayi ya faru a unguwar sabon garin Zaria inda ta kashe mai gida, matarsa da yayansu guda shida yayinda suke barci cikin dare. Makwabta sun tabbatar
Gobara
Samu kari