Gobara
A yau da safe ne kamfanin kayan abinci na Sumal ya fuskanci babbar barazana yayin da dakin ajiyar kayayyakinsa na abinci ya kone kurmus, inji wasu rahotanni.
Rahotannin da muke smau yanzu haka sun nuna cewa gidan Man AA Rano da ke Titin Lokoja zuwa Abuja ya kama da wuta yayin da tanka ke kokarin sauke man da ta dauko
Wata mummunar gobara ta tashi a wata gona mallakin wata tsihuwar jakadiyar Najeriya a kasashen waje. AN bayyana yadda kayan miliyoyi suka kone kurmus a cikinta.
An yi gobara a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya da ke jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta tashi daga ofishin Provost ne sannan ta bazu.
Sahihan bayanai daga Ibadan, babban birnin jihar Oyo sun nuna cewa yan kasuwa sun tafka asara mai muni yayin da gobara ta cinye shagunansu a Araromi Spare Part.
Allah ya yi wa wani Limami, Muhammadu Sani da matarsa Raulatu Sani da yayansa biyu rasuwa sakamakon gobara da ta tashi a gidansu da ke karamar hukumar Zaria.
Gobara ta lashe shaguna da dama a wani rukunin shaguna da ke kasuwar Relief a Onitsha, Anambra. Kawo yanzu ba a san sanadin gobarar ba amma anyi asarar dukiya.
Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayar da sanarwa yadda wasu ahli suka rasa ransu sakamakon amfani da gawayi dan jin dumia gidansu
Wani dan Najeriya ya hallaka abokinsa a kan cajar waya, kamar yadda rahoto ya bayyana. An bayyana yadda matashin ya dauko ashana ya cinnawa abokin nasa wuta.
Gobara
Samu kari