Yaki da ta'addanci a Najeriya
Yayin da ake zargin sojojin Najeriya sun yi kuskuren jefa bam a filin idi, rundunar OPHD ta fito ta musanta zargin, tana mai cewa jirgin yaƙar ƴan bindiga yake.
Wasu 'yan bindiga sun kashe dan sanda da ƙona motar sintiri a wani farmaki da suka kai shingen bincike na rundunar da ke Abakaliki, jihar Ebonyi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar kai farmaki a maboyar wani kasurgumin shugaban 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sun hallaka dan ta'adda daya.
An barke da murna bayan kasurgumin dan ta'adda da ya addabi jihohin Zamfara da Katsina, Dangote ya rasa ransa bayan artabu tsakaninsa da wani tsagi na 'yan bindiga.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jami'an rundunar sojoji za su iya dawo da zaman lafiya. Najeriya.
Dakarun rundunar ƴan sanda sun yi nasarar damƙe mutum 120 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan jihar Kano daga farko zuwa ƙarshen watan Maris.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun halaka.mutane sama da 20 a wani sabon hari da suka kai wani kauye a jihar Kogi ranar Jumu'a.
Miyagun ƴan bindiga sun shiga wani kauye a yankin karamar hukumar Bwari da ke birnin tarayya Abuja, sun halaka mutum ɗaya tare da sace wasu mutum biyu.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana illar da ƴan bindiga suka yi wa al'umma a ƙauyuka 551 da ke yankin ƙananan hukumomi 551, Uba Sani ya ware masu tallafi.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari