Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe rayukan mutane akalla 16 a sabon harin da aka tabbatar sun kai wani kauye a jihar Filato, gwamna ya yi Allah-wadai.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a ya yi muhimmin kira kan hanyoyin da za a bi domin magance da kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan.
Yan sanda sun samu nasarar tarwatsa wata maboyar masu aikata muggan laifuka a yankin ƙaramar hukumar Kankara ta jihar Katsina, sun kwato.manyan makamai.
Manyan shugabannin yan ta'adda sun gamu da ajalinsu a shekarar 2023. Shugabannin yan ta'addan sun yi kaurin suna wajen aikata ayyukan ta'addanci.
Yan bindiga sun sake kai sabon kazamin hari kan jama'a yayin da ake shirye-shirye bukukuwan kirsimeti a karamar hukumar Barkin Ladi da ke jihar Filato.
Gwammatin tarayyan Najeriya ta lashi takobin kawo karshen kalubalen tsaro gaba ɗaya daga yanzu zuwa karshen shekarar 2024 mai zuwa, in ji Matawalle.
Rundunar Operation Hadarin Daji ta ceto mutane 13 da aka yi garkuwa da su kana ta damƙe wasu yan ta'adda 11 da ke sayat da kayan aiki a jihar Zamfara.
An kashe 'yan ta'addan Boko Haram da dama a jihar Borno yayin da suka kaure da fada tsakaninsu da 'yan ta'addan ISWAP da ke yaki tare dasu a yankin na Borno.
Kotun kolin Najeriya ta soke hukuncin kotun ɗaukaka kara wadda ta amince a saki shugaban IPOB, Nnamdi Kanu kuma a dakatar da shari'ar da ake masa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari