Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu ƴan ta'adda sun yi garkuwa da ƴan rakon amarya zuwa ɗaki a yankin ƙaramar hukumar Ɗandume ta jihar Katsina, an raɗe-raɗen wasu sun tsere daga hannunsu.
Hukumomin tsaro a Najeriya sun fara sanya ido kan wani babban Sanata da ya fito daga Arewacin Najeriya, kan dangantakar da ke tsakaninsa da 'yan ta'adda.
Lamarin rashin tsaro yana cigaba da zama abin ban tsoro bayan kashe Sarki. Olukoro na kasar Koro ya riga mu gidan gaskiya a sakamakon hari da aka kai har cikin fada.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun damƙe mutane 13 da ake zargi suna da hannu a kisan da aka yi wa sarakuna 2 ranar Litinin a jihar Ekiti.
Yunkurin kawo karshen ta'addanci da tsagerancin 'yan bindiga ya yi nisa. Gwamnatin Najeriya ta saye jiragen AH-1Z da kayan yaki daga hannun Amurka.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da sabuwar rundunar tsaro wacce za ta yi fito na fito da ƴan bindigan da suka daɗe suna addabar jihar.
Rahotanni sun nuna cewa an tsinto gawarwakin mutane 15 yanzu haka bayan wani hari da aka kai mai muni kan jama'a a yankin karamar hukumar Agatu, jihar Benue.
An sace ‘yan makarantar Apostolic Faith Group a Ekiti. Idan ana son ganin wadannan mutane, ‘yan bindigan sun bukaci a tanadi N100m a matsayin kudin fansa.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ƙaƙaba dokar zaman guda daga karfe 6 na safe zuwa 6 na yammacin kowace rana a garuruwa 2 masu faɗa da juna.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari