Yaki da ta'addanci a Najeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya watau DHQ ta musanta ikirarin majalisar dokokin jihar Neja cewa ƴan ta'adda sun kwace sansanin ɗaukar horon sojoji a Kontagora.
Bankin Duniya Duniya ya yi hasashen da zai shafi kasashen duniya a shekarun 2025 da 2026 a bangaren fetur da kayan abinci, amma matsalar tsaro zai kawo cikas.
Za a ji Ministan harkokin yan sandan, kasar nan, Ibrahim ya ce akwai babbar matsalar rashin raba bayanai da ke dakile yaki da ta'addanci a kasar nan.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi wa yan Najeriya bayani kan dalilin da ya sa aka gaza gyara wutar lantarki a Arewacin kasar nan.
Wasu tsagerun ƴan fashin daji sun kai hari kauyen Muridi da ke yankin ƙaramar hukumar Isa a jihar Sakkwato, sun kashe manoma huɗu tare da sace wasu da dama.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Barkin Ladi sun nuna cewa waus mahara sun bindige dalibai 2 har lahira a kan babutr, sun sace wayar ɗaya daga ciki.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta karya ikirarin samo tallafin Dala biliyan 57.5 domin kafa ƙasar Biafara, ta ce labarin ƙarya ce mara tushe, lamarin ya haddasa surutu.
Ministan tsaro a Najeriya, Muhammed Badaru Abubakar ya jinjinawa sojoji bisa namijin kokarin da suke yi a yaƙi da ƴan ta'adda, ya nemi su kawo ƙarshen lamarin.
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na sayo manyan jiragen yaki kirar Italiya M-346 domin kakkabe yan ta'adda bayan ta samu rancen N600m daga kasar
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari