Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda David Ali, Kansila a karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna ya samu kubuta daga hannun 'yan ta'adda da suka sace shi.
An kama mutane 6 cikin wandanda ake zargi da kai hari wani masallaci ana sallar asuba a jihar Zamfara. Maharan sun tafi da wasu masallata yayin harin.
Mai martaba Oba Ewuare II ya bukaci a yi azumin mako biyu domin magance matsalolin tsaro da samun amfanin gona mai albarka a jhar Edo da kewaye a bana.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya bayyana cewa ana kokarin neman zaman lafiya da yan ta'adda a kananan hukumomin da hare-hare suka yi yawa.
Mazauna Arewacin Zamfara sun nuna damuwa kan daukewar sabis na sadarwa a kananan hukumominsu, sun roki hukumar NCC ta shiga tsakani don dawo da sabis.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka gamu da iftila'in harin 'yan bindiga a jihar Zamfara a wani harin ba zata da 'yan bindiga su ka kai zuwa Gusau.
Gwamnatin jihar Sokoto ta kafa kwamitin daukar ma'aikata domin rage 'yan zaman banza da ke ba 'yan ta'adda bayanai. Kwamatin da gwamnati ta kafa za su fara aiki.
"Yan bindigar da aka yi sulhu da su a Kaduna sun fara shiga kasuwanni da asibiti bayan an sasanta tsakaninsu da mutanen Birnin Gwari. An yaba wa Uba Sani.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana takaicin yadda Boko Haram ta kutsa Borno, ta kashe bayin Allah sama da 50.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari