Yaki da ta'addanci a Najeriya
Hedikwatar tsaron Najeriya a ranar Alhamis ta sanar da cewa, a kalla mutane 848 da aka yi garkuwa da su ne sojoji suka kubutar a wani samame daban-daban...
Hotunan jaririyar da aka haifa a hannun ‘yan bindiga sun bayyana. Idan ba a manta ba mahaifiyarta tana daya daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna
Gwamna Ben Ayade na Jihar Cross Rivers, a ranar Alhamis ya ce dimbin ma'adinan kasa da Najeriya ke da shi yasa yan ta'adda ke zuwa kasar, rahoton Daily Trust.
Wasu kwararru a bangaren tsaro sun yi kira ga yan Najeriya su tashi tsaye su kare kansu a yayin da batun tsaro ke cigaba da tabarbarewa. Yayin da ya ke magana a
Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da batun kisan gillar da mayakan Boko Haram suka yi wa mutane 10 yayin da su ka raunana wasu da dama, Daily Nigerian
Yan bindiga sun sake kai hari a wani gari a Zamfara, inda suka raunata mutane da dama kuma suka sace dabobi da yawa da ba a tabbatar da adadinsu ba. TVC ta raho
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ta’addancin Boko Haram bai da tushe na addini ko kabila kuma da isasshen ilimi, yawancin yan Najeriya sun san gaskiya a yanzu.
Fadar shugaban kasa ta ce kafin a tura jiragen saman Tucano da aka siya daga Amurka don kawo karshen ta’addanci a yankin Arewa maso Yamma, akwai yarjejeniyar si
Farfesa Babagana Zulum, Gwamnan Jihar Borno yayin da yake amsar tubabbun ‘yan ta’adda ya ce gwamnati ba za ta makance wa hadarorin da ke tattare da shirin sabun
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari