Yaki da ta'addanci a Najeriya
Yan bindiga sun kashe jami'in dan sanda mai suna Temenu Boluwaji a wani harin da suka kai a caji ofis na Okuta Elerinla a Akure Jihar Ondo.Yan bindigan sun kai
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta'adda suka fitar na barazanar cewa za su tarwatsa Najeriya, tana cewa jami'an tsaro ba su 'gaza ba kuma
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aleiro, wanda a baya-bayan nan aka nada shi Sarkin Fulani a masarautar Yantodo a Jihar Zamfara, ya ce ba shi ya bukaci a nadi shi sa
Daya cikin yan ta'addan da suka tsere daga gidan yarin Kuje a Abuja yayin harin da aka kai a ranar 5 ga watan Yulin 2022 ya yi barazanar tarwatsa Najeriya. Dail
Ogbolosingha, mai shekaru 53, ma'aikaci ne a gwamnatin jihar Bayelsa a sakateriya da ke Okordia/Zarama Development Board, The Nation ta rahoto. Rahotanni sun nu
Wasu gungun yan bindiga, a safiyar ranar Asabar sun kashe mataimakin shugaba na karamar hukumar Song, Jihar Adamawa, Hon. Ishaya Bakano. Ana zargin mutuwar
Yan ta'adda sun sace mutum hamsin daga garin Kuchi, a karamar hukumar Munya na Jihar Neja, The Punch ta rahoto. A cewar shugaban kungiyar matasan Shiroro a Neja
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 198 da ake zargi da aikata laifuka a jihar a tsakanin 27 ga watan Yuni zuwa 20 ga watan Yuli, rahoto.
Yan bindiga sun kashe yan sandan sintiri biyar da fararen hula uku a garin Gatikawa, karamar hukumar Kankara a Katsina. Rahotanni sun bayyana cewa yan sanda
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari