Yaki da ta'addanci a Najeriya
Abubakar Bello, gwamnan jihar Neja ya ce dakarun sojin Najeriya sun dakile wani hari da wasu yan tada kayar baya suka kai a wani sansanin soji da ke Sarkin Pawa
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin Ƴandoto, Aliyu Marafa saboda naɗa shugaban yan bindiga, Adamu Aliero-Yankuzo, Sarkin Fulani a masara
Cocin Darikar Katolika ta Kafanchan, Jihar Kaduna, ta sanar da sace Rabaran Fada John Cheitnum da Rabaran Fada Donatus Cleopas. Chietnum shine shugaban kungiyar
Idan har gwamnatin Jihar Zamfara bata dauki matakin hana wa ba, an kammala shiri don nada hatsabibin dan bindiga, Ada Aleru, a matsayin Sarkin Fulani a masaraut
Yan sandan Jihar Ogun sun kama wani fursuna dan shekara 28 da ya tsere daga gidan yarin Kuje mai suna Yakubu AbdulMumuni. An kama wanda ake zargin ne a Santa-Ot
An yi garkuwa da Alhaji Muhammad Jamiu Idris, ciyaman/babban jami'i na gidan mai suna Always Petroleum Energy Services. Daily Trust ta rahoto cewa an sace shi n
Biyo bayan harin da aka kai a gidan yarin Kuje da ke Abuja a baya-bayan nan tare da tserewar fursunoni, Rundunar yan sandan Nasarawa ta ce ta kama wani Hassan H
Dr Sadiq Amali na sashin nazarin halayar mutane a Jami'ar Tarayya ta Jigawa ya bayyana cewa ya yi hasashen za a kai hari gidan yarin Kuje, birnin taraya Abuja
A wani faifan bidiyo da aka gani a daren Laraba, kungiyar ta'addancin ta nuna wasu daga cikin mutanenta suna harbi kan hanyarsu ta shiga cikin ginin magarkamar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari