Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta sake takaita amfani da babura a jihar daga 6 na safe 10 na dare saboda kallubalen tsaro a jihar, Vanguard ta rahoto. Gwamna
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya kara bayyana gargadinsa ga 'yan Najeriya game da matsalar tsaro a Najeriya a yanzu.
Ana zaman dar-dar a Abeokuta, Jihar Ogun, a ranar Lahadi, bayan kama wani da ake zargin shugaban kungiyar Boko Haram ne. Hukumar yan sadan farin kaya, DSS, ce t
An gano gawarwaki a kalla guda 26 na mazauna kauyen Duma a karamar hukumar Tureta kamar yadda Daily Trust ta rahoto. Rahotanni sun ce mutanen sun nutse ne a ruw
Wasu yan bindiga da ake zargin yan kungiyan asiri ne, a safiyar ranar Asabar sun kai wa motar sintiri na yan sanda harin kwanton bauna a Banga Camp kan gadar Sw
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne sun harba bindiga a hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya ta Zone 1 da ke BUK road a Kano. Jaridar Leadership ta rahoto ce
Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya soki gwamnatin tarayya kan barazanar da ta yi na hukunta kafafen watsa labarai game da wallafa bidi
An sake kai hari a karamar hukumar Kwali a Abuja yayin da lamarin tsaro ke cigaba da tabarbarewa a babban birnin tarayyar, Daily Trust ta rahoto. A kalla sau uk
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya ce shine ya fada wa Shugaba Muhammadu Buhari cewa yan ta'adda sun yi barazanar za su sace shi, rahoton Daily Trust. A wani faif
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari