Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu yan bindiga da ba san ko su wanene ba sun kashe Saduki na Masarautar Lafiagi, Alh Muhammed Kudu, Leadership ta rahoto. Lafiagi ne hedkwatar karamar hukuma
Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta dage cewar ikirarin da shugabannin kirista ke yi na cewa kiristoci kadai ake kashewa a Najeriya ba gaskiya bane kamar y
Wasu yan ta da ƙayar baya da ake tsammanin mayaƙan kungiyar ta'addancin ISWAP ne sun gamu da ajalin su yayin da suka yi yunkurin kai hari garin Monguno a Borno
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce ba za a iya amfani da 'hare-haren' da aka kaiwa wasu sassan kasar ba a matsayin 'mizani' na c
Daya daga cikin wadanda aka ceto daga harin jirgin kasar Abuja-Kaduna, Hassan Usman, ya ce har yanzu shi dan gani kashe nin Shugaba Muhammadu Buhari ne. Kafin
Wasu bata gari sun kai hari hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya da ke Agwa a karamar hukumar Oguta, Jihar Imo a daren ranar Juma'a sun kashe yan sanda hudu.
Yan bindiga sun sace mutane hudu ciki har da basarake na Iku Quaters, Oniku na IKu, a Ikare Akoko ta Jihar Ondo, Cif Mukaila Bello, Leadership ta rahoto. Tare d
Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wani Isah Musa, mazauna kaunyen Makadi a karamar hukumar Garko kan sace dan makwabcinsa tare da neman a biya N100m kudin
Wani da ake zargin dan kungiyar asiri ne ya harbi kansa a yayin da ya ke kokarin ciro masakar harsashi daga cikin wata bindiga kirar pistola a jihar Ogun. Janai
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari