Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rahoton da muke samu da safiyar Laraban nan ya bayyana cewa wasu tsageru sun shiga kauyen Manu a yankin Abaji, Abuja, sun kashe rayuka biyu, sun sace wasu.
Wata babban kotun da ke zamanta a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi ta rushe hukumar tsaro ta yankin kudu maso gabas, Ebubeagu, saboda zarginta da saba doka
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Operation Open Whirl Punch sunyi nasarar halaka yan ta'adda hudu yayin wani hari da suka kai sansanin yan bindiga a Kaduna
Wasu yan ta'adda da ba a san ko su wanene sun kai hari garin Nagi da ke karamar hukumar Gwer na jihar Benue inda suka kashe mutane biyar tare da kona gidaje 50.
Wasu bata gari da ba a san ko su wanene ba sun kai wa dakarun sojojin Najeriya hari a garin Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West a Delta suka kashe hudu
Bayan makonni 2 an gano gawarwakin mata da yaran basaraken garin Mutumbiyu, Mai shari'a Sani Muhammad murabus) a jihar Taraba. Ya ce za a birne su ranar Asabar
A kalla mutane 41 ne suka riga mu gidan gaskiya sannan wasu biyu suka jikkata sakamakon arangama da aka yi da Yansakai da yan ta'adda a dajin Yargoje, Katsina
Suleiman Tambaya, dan takarar majalisar tarayya na mazabar Lere a Kaduna ya tsallake rijiya da baya, yayinda yan bindiga suka tafi gidansa a kauye cikin dare.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun bude wa tawagar dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance a jihar Ebonyi,Bernard Odo wuta
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari