Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnan CBN, Cardoso ya nesanta kansa daga zargin cewa su suka jawo halin da ake ciki na wahala da tsadar rayuwa a Najeriya, ya ce zasu warware matsalar.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta sanar da dakatar da zanga-zangar kwanaki biyu a fadin kasar wadda ta fara a ranar Talata. An bayyana babban dalilin dakatarwar.
Shugaban kungiyar kwadago na ƙasa, Joe Ajaero, ya bayyana cewa yunwar da ake ciki ce asalin abinda ya sa suka fito zanga-zanga ta kwanaki biyu a ƙasar nan.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan tarayya, Benjamin Kalu, ya ce har kawo yanzu ba su sami wata takardar kirkiro sabbin jihohi bakwai ba a Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da kwamishinan hukumar kidaya ta ƙasa (NPC), ya zarce taron majalisar zartarwa FEC a fadar gwamnati da ke Abuja.
Kungiyar kwadago TUC ta ƙasa ta bukaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta amince a ci gaba da shigo da kayayyakin abinci daga waje domin share hawayen ƴan ƙasa.
Shugaba Tinubu ya kuduri aniyar aiwatar da rahoton Stephen Oronsaye wanda ya ba da shawarar kafa gwamnati mai sassaucin ra'ayi. Akwai abubuwan da ya kamata ku sani
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kuduri aniyar aiwatar da rahoton Stephen Oronsaye da ya nemi gwamnati ta hade wasu hukumomi waje daya tare da rushe wasu.
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU ta nuna damuwa kan halin matsin da aka shiga a Najeriya sakamakon wasu matakai da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari