Gwamnatin tarayyar Najeriya
Primate Elijah Ayodele ya yi kira ga gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu da ta mayar da mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram su zama gonaki don karfafa tsaro da abinci.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Akpabio, ya yi zargin cewa duk wannan zanga-zangar da mutane ke yi kan tsadar rayuwa makirci ne da wasu suka shirya.
Mambobin majalisar dattawan Najeriya sun fara muhawara mai dumi kan kuɗin N29tr da gwamnatin tarayya ta karɓa daga CBN kuma ta laƙume, za a yi bincike.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa za ta kayyade farashin abinci a kasar saboda hauhawan farashin kaya a kasar, musamman ma kayan abinci da sauransu.
Sanata Sani Musa ya soki afuwar da aka yi wa manyan wajen biyan haraji. A shekaru biyar da suka wuce, kusan N17tr aka rasa a kasar nan a dalilin afuwar haraji.
Gwamnatin tarayya da masu sarrafa siminti a Najeriya sun cimma muhimman yarjeniyoyi guda shida bayan sun yi ganawar sirri a birnin tarayya Abuja.
Dr Emmanuel Iwuanyanwu, shugaban Ohanaeze Ndigbo, ya gargadi Inyamurai a fadin kasar kan shiga zanga-zanga kan matsin rayuwar da ake ciki karkashin Tinubu.
Yan kwadagon Najeriya sun sassauta buƙatar N1m a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata, sun gindaya sabbin sharudɗa ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta fara biyan albashin malaman jami'o'i na kungiyar ASUU da aka rike saboda yajin aikin da suka yi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari