Gwamnatin tarayyar Najeriya
A tsawon shekaru, tallafin Amurka ga Najeriya ya fi karkata kan muhimman fannoni kamar lafiya, tsaro, da ci gaban tattalin arziki don magance kalubalen gaggawa
Gwamnatin Tarayya ta fara tolling a kan titin Abuja-Akwanga-Lafia-Makurdi domin biyan bashin dala miliyan 460.8 da aka karɓa daga China Exim Bank.
Majalisar dattawan Najeriya ta sha alwashin ba da umarnin damƙe gwamnan CBN, shugaban NNPCL da wasu manyan kusoshin gwamnati idan suka ƙi amsa gayyata.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da gyarawa tare da sake gina madatsar ruwan Alau da ke jihar Borno.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu yana jagorantar taron FEC yanzu haka a fadar gwamnatin tarayya da ke Abuja, manyan kusoshin gwamnati sun hallara.
FEC ta ware N4.5b don sayen maganin HIV. Ministan Lafiya ya ce hakan zai tabbatar da cewa babu mai rasa magani yayin da kasar Amurka ta janye tallafi.
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sababbin sakatarori da kwamishinoni tare da yin kira gare su da su yi aiki da gaskiya da jajircewa domin cimma burin gwamnati.
Kungiyar kwadago watau NLC ta fasa fita zanga-zanga kan ƙarin kuɗin kira da data a Najeriya, ta ce za ta saurari rahoton kwamitin da gwamnatin Tinubu ta kafa.
Gwamnatin tarayya ta shirya gudanar da taro da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) kan karin kudin kira da data. NLC dai ta shirya gudanar da zanga zanga kan karin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari