Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayya ta fara cire harajin N50 kan kowace mu'amalar kudi ta N10,000. Kamfanonin Opay da Moniepoint sun fara aiwatarwa daga 1 ga Disamba.
Gwamnatin Najeriya ta kulla yarjejeniyar hakar ma'adanai bayan zuwan Bola Tinubu ziyara faransa. Yarjejeniyar za ta kara habaka tallalin Najeriya da Faransa.
Wani babban jigo a APC ta jihar Osun, Mr Olatunbosun Oyintiloye ya koka kan tsadar abinci wanda a cewarsa galibin ƴan Najeriya ba su iya ci sau uku a rana.
Kungiyar cinikayya ta duniya watau WTO ta sake naɗa tsohuwar ministar kuɗi a Najeriya, Drm Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin Darakta Janar karo na biyu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa sabuwar dokar gyaran haraji ba za ta shafi talaka da kananan 'yan kasuwa ba. Sunday Dare ya bayyana dalilin kawo dokar.
Kamfanin man NNPCL ya ƙaryata jita jitar cewa matatar Fatakwal ba ta fata aiki ba kamar yadda wani mutum a Rivers ya fada. Jami'in NNPCL ya fadi gaskiya kan matatar
Amnesty International ta ce akalla masu zanga-zanga 24 ne aka kashe yayin da aka kama akalla mutum N1,200 a zanga-zangar #EndBadGovernance a Najeriya.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), karkashin shugabanta, Nasir Isa Kwarra, ta sanar da cewa za a gudanar da kidayar jama’a a Najeriya a shekarar 2025.
Duk da sukar da ake ta yi, majalisar dattawa ta amince da kudirorin harajin da shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya aiko mata, sun tsallaka zuwa karatu na biyu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari