Gwamnatin tarayyar Najeriya
Abuja -Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yaɗa labarai da al'adu tace kowace rana a Najeriya na ƙara samun zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin yan ƙasa
Gwamanatin tarayyan Najeriya ta bayyana yadda bangaren hamayya ke kulla-kullan shirya wata zanga-zangar EndSARS domin ganin bayan shugaban ƙasa Muhd Buhari.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce sam babu ta inda shugaban ƙasa muhammadu Buhari bai kunyata yan Najeriya ba dan haka ya aje kawai ya kama gabansa.
Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutan lantarki gaba daya a boye, kuma tana shirin cire na mai.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta zabi ranar 23 ga watan Maris domin fara sauraron bukatar FG na mika Kyari ga kasar Amurka.
Karamin ministan ma'aikatar harkokin kasashen waje ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da kudin kwaso yan kasa daga Ukraine zuwa gida.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kara zaman tattaunawa da kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, a kokarin da take na kawo karshen yajin aikin da suka tsunduma.
Ministan ilimi a Najeriya, Malam Adamu Damu ya fice daga wurin taronsa da kungiyar ɗaliban Najeriya NANS, har yanzun babu wata sanarwa kan matsayar da aka cimma
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU, ta musanta rade-radin da ke yawo kan cewa suna bukatar sabuwar tiriliyan daya dagaa gwamnatin tarayya Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari