Gwamnatin tarayyar Najeriya
Babban mai taimaka wa shugaban ƙasa ta fannin yaɗa labarai, Malam Garba Shehu, yace yana da yaƙinin da yardar Allah jam'iyyar APC ce zata sake kafa gwamnati.
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa, NLC, ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a faɗin Najeriya domin nuna adawa da shirin gwamnati na zare tallafin mai
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce Gwamnatin Tarayya za ta cigaba da rancen kudi matsawar hukumomin da ke samar da kudade shiga ba su dinga yin kokar
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta rantsar mutum 23 na kwamitin zartarwa na hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Sakataren gwamnatin tarayya, Boss ne ya rantsar.
Shugaban ƙasar Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari, ya samu wasu sunaye da aka raɗa masa yayin ziyarar aiki ta kwana ɗaya ya kai jihar Ogun dake kudu maso yamma
A jiya ne gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage dokar hana amfani da shafin Tuwita bayan shafe watanni, Rubutun Garba Shehu na farko tada kura tsakanin yan Najeriy
Gwamnatin tarayya ta ce akwai alherai da dama da ke kunshe da dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter. Ministan Buhari ne ya fadi haka bayan dawo da Twitter.
'Yan Najeriya da dama sun yi martanin kan yadda gwamnatin Najeriya ta hakura ta cire dokar da ta saka na Twitter a kwanakin baya. 'Yan Najeriya sun magantu.
Gwamnatin tarayya ta dage dokar haramta Twitter a Najeriya bayan da gagarumin kamfanin ya amince da zai biya haraji, rijista da CAC, biyayya ga dokokin kasar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari