Gwamnatin tarayyar Najeriya
yayin zantawa a ranar Laraba bayan fitowa daga taron FEC, Lai Muhammad, ministan yada labarai da al'adu, ya ce lamarin kungiyar ba mai sauki bane kamar yadda.
A ranar Litinin, Bangaren tsarin samar da wutar lantarki ta Najeriya, wani sashi na kamfanin rarrabe wutar lantarki na FG,ya nuna cewa wutar lantarki ta lalace.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litnin 13 ga watan Yunin 2022, a matsayin ranar hutu, domin bukin ranar Demokradiyya na wannan shekarar. Ministan Ha
Kamfanin.jiragen sama na Nigeria Air ya katɓi.lasisin fara aikin tashi da saukar jiragen sama shekara hudu kenan bayan Hadi Siriki ya bayyana shi a hukumance.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sa hannu kan sabon kasafin kuɗi na shekarar 2022 bayan majalisa ta amince da garambawul ɗin da aka masa tun a watan Disamba.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Taraba ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro da abin ya shafa su kama tare da bincikar wasu malam
Yayin da FG ke cigaba da ikirarin cewa tana ɗaukar matakan ceto fasinjojin da yan ta'adda suka sace a jirgin kasan Kaduna, wani bidiyo ya nuna halinda suke ciki
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, uwar gidansa Aisha da wasu yayansa mata da suka dira birnin Malabo, sun samu kayakkyawar tarva cikin kauna da soyayya jiya.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kowacce rana karkashin shirinta na ciyar da yan makarantun frimare don ciyar da kimanin daliba
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari