Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta tara makudan biliyoyi a tattara kudaden harajin VAT da take yi a dukkan jihohin fadin kasar. Mun kawo muku adadin kudin da kowace jiha ta
Jihar Kano ta tara harajin VAT fiye da wasu jihohin kudu maso gabashin Najeriya guda biyar. Wannan na zuwa ne bayan da ake ta cece-kuce kan batun da ya shafi VA
Aisha Buhari ta karbi bakuncin wasu daga cikin matan shugabannin kasashen Afrika a jiya Lahadi. Ana sa ran za a yi wani taron zaman lafiya ne a Najeriya da ya s
Gwamnatin Buhari ta shirya wani shirin sayar da gidaje ga 'yan Najeriya yayin da ta kirkiri wani shafin yanar gizo saboda fara rajista ga masu sha'awar saye.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fara tattaunawa da Bankin Duniya domin karbo sabon bashi da za'a gina ma'ikatar samar da rigakafi
Rahoton da NBS ta fitar ta bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu da kashi mai tsoka. Najeriya ta samu kari a tattalin arzikin kasar a kwata na uku na
Gwamnatin shugaba Buhari ta sanya hannun kan wasu kudurorin doka da suka shafi sauyin yanayi a Najeriya. Dokokin guda biyu yanzu sun shiga tsarin dokar a Najeri
Jim kadan bayan ayyana Najeriya a matsayin kasar da ba ta tauye hakkin addinai daga kasar Amurka, wata hukuma a kasar Amurka ta ce hakan ba daidai bane ko kadan
Yayin da ake sa ran za a yi aikin Hajji bana, gwamnatin Najeriya ta fara sa rai kan adadin mutane da za a tura aikin Hajjin bana. Adadin zai yi kasa da na baya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari