Gwamnatin Najeriya
Kungiyar masana'antun Najeriya watau MAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta sake tunani kan shirin sanya harajin N10 ga litan lemun kwalba da kayan zaki marasa.
Tsohon gwamnan jihar Imo, kuma sanata daga jihar ya bayyana wasu maganganu kan kitsa kisan jigon jam'iyyar APC, wato Ahmed Gulak. An kashe Ahmed Gulak ne a Imo.
Daga karshe dai gwamnatin Buhari ta amince da ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. A cikin wasu takardun gwamnati, an ga yadda lamarin ya kaya a hukuma.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudin harajin N10 ga litan dukkan lemukan kwalba marasa bugarwa. Ministar Kudi, Kasafin Kudi, ta bayyana hakan.
Gwamnatin jihar Legas ta yi rashin wata 'yar majalisar dokokin jihar wacce itace mace ta farko da ta taba zama mataimakiyar kakakin majalisar dokokin jihar Lega
Daya daga cikin ministocin Buhari ya bayyana adireshinsa na imel inda ya nemi 'yan Najeriya su tofa albarkacin bakinsu kan yadda ma'aikatarsa ke aikinta a kasar
Rahotannin da muke samu, kamfanin sada zumunta na Twitter ya kammala duk wasu cike-cike da bayanan da ake bukata kafin barinsa ya ci gaba da aiki a Najeriya.
Babban lauyan gwamnati kuma ministan shari'a ya bayyana hanyar da gwamnati za ta bi wajen sakin Nnamdi Kanu. Ya bayyana haka ne a yau Talata a birnin Abuja.
Yayin da wasu ke bukatar a basu 'yan sanda domin neman kariya, wasu mazauna a Legas sun yi zanga-zangar nuna kin jinin ajiye 'yan sanda a unguwarsu saboda dalil
Gwamnatin Najeriya
Samu kari