Gwamnatin Najeriya
Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya soki shugabancin siyasa a Najeriya, yana mai cewa al'ummar kasar na da raunin tsarin adalci da kyau.
Kamar yadda bayanan da aka samu daga ofishin kula da basussuka, kasashen duniya biyar ne ke bin Najeriya zunzurutun kudi har $4.49b daidai da N1.91 tiriliyan.
Gwamnoni sun ba gwamnatin tarayya shawarar ta biya ma’aikatan da suka kai shekara 50 a Duniya kudin fansho domin su ajiye aikinsu, sannan a cire tallafin mai.
Kamfanonin hada motoci shida kacal suka rage suna aiki a Najeriya daga cikin kamfanoni 52 daga shekara 2015 zuwa yanzu. gidan jaridRahoton Aminiya.DAILYTRUST.
Shugaban kasar Nijar ya karrama Aliko Dangote da wasu Gwamnonin Najeriya. Mohammed Bazoom ya kuma bada lambar yabo ga Aliko Dangote da Abdussamad Isiyaka Rabiu.
Farfesa Wole Soyinka ya yi maraba da batun tunbuke Muhammadu Buhari daga kan karagar mulki. Soyinka ya marawa ‘Yan Majalisa baya a kan tunbuke Shugaban Kasa.
A ci gaba da kokarin dakile matsalar rashin tsaro a kasar nan, hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), ta yanke shawarar daukar tsauraran matakai kan baburan.
Gwamnatin tarayya tace babu hannunta a karin farashin man fetur da aka yi a a watan Yuli. Minista ya tabbatar da cewa gwamnati na biyan tallafin fetur har gobe.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital Isa Pantami ya yi fatali da sabon yunkurin da gwamnatin tarayya ta yi na kara harajin kashi biyar cikin 100.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari