Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce za ta tanadi kudaden tallafin man fetur a shekarar 2023 da akalla za su kai sama da Naira tiriliyan 6.72 kamar yadda rahotanni suka fada
Idan baku manta ba, kungiyar ASUU ta shafe sama da watanni hudu tana yajin aiki saboda wasu bukatu da gwamnatin Najeriya ta gaza biya musu a shekarar nan...
A baya-bayan nan dai Najeriya ta shaida tsige mataimakan gwamnoni biyu: Rauf Olaniyan na jihar Oyo da Mahdi Aliyu-Gusau na Zamfara duk dai shekarar nan....
Gwamnatin tarayya ta ce ba wai kawai ta na kokarin kawo karshen yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke yi a halin yanzu bane, a’a, tana ma kokari.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda shi ne zakaran yaki da cin hanci da rashawa na Afrika, ya bukaci a kafa wata kotun kasa da kasa da za ta hukunta.
Jihar Kano - Fursunoni 90 sun samu afuwa daga gwamnan jiahr Kano Abdullahi Umar Ganduje ciki harda fursunoni 13 da aka yankewa hukuncin kisa. Rahoton BBC News.
Jihar Legas- Kamafanin Simitin Dangote ta ce akalla mutane ashirin da biyar za su iya zama miloniya a cikin wata daya a wata gasar talla da ta ware Naira bili.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewar kimanin fursunoni 600 ne suka tsere daga gidan gyara hali na Kuje biyo bayan harin da ake zargin yan Boko Haram da kaiwa.
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari