Gwamnatin Najeriya
Kasar Saudiyya ta taimaka wa kasar Najeriya da dabino tan 50 don inganta hulda a tsakaninsu, wannan ba shine karo na farko ba da kasar Saudiyya ke ba da kyautar
Kungiyon kwadago na kasa, NLC da TUC sun sanar da janye yajin aiki bayan cimma wasu yarjeniyoyi guda 7 tsakaninsu da Gwamnatin Tarayya a zaman da suka yi jiya.
Majalisar dattawa ta amince wa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada masu ba shi shawara guda 20, shugaban majalisar, Ahmed Lawan shi ya karanta wannan takarda.
Tsohon gwamnan jihar Rivers a Kudu maso Kudu ya bayyana cewa idan Shugaba Tinubu ya bashi mukami a gwamnatinsa ba zai karba ba har sai ya tuntubi mai dakinsa.
Jami'an 'yan sandan jihar Zamfara sun tabbatar da kubutar da yara tara da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a ranar Asabar a karamar hukumar Maradun ta jihar.
Jami'an 'yan sandan jihar Niger ta kama wata mata mai suna Damilola Akinnowuno bisa zargin damfarar mutane fiye da 100 makudan kudaden da ya kai N150m a jihar.
Sarkin Zazzau, Ambasada Nuhu Bamalli ya gargadi maniyyata aikin hajji a jihar Kaduna da su kaucewa zuwa da goro cikin kasa mai tsarki don gudun cin mutunci.
A yayin da ake tunani farashin man fetur ya lula bayan cire tallafin man fetur, ana hangen sa’ida. Kungiyar ‘yan kasuwa ta IPMAN tayi wa ‘Yan Najeriya albishir.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, Tinubu akwai yiwuwar ya nada Ribadu a matsayin NSA na Najeriya baki daya. Shehu ya bayyana abin da ya gani game da hakan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari