Nade-naden gwamnati
Abba Kabir Yusuf ya amince da karin nadin mukamai 116 a gwamnatinsa. Abba Gida Gida ya bada mukaman SSA, masu ba shi shawara da masu taimaka masa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa tsohon shugaban hukumar FIRS, Muhammad Nami ya salwantar da Naira biliyan 11 kwanaki biyu bayan Shugaba Tinubu ya koreshi.
Tsohon maytaimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sake samun sabon mukami karo na biyu a Hukumar Yanayi ta Afirka a matsayin shugabanta.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan nada matasa da dama a majalisarsa. An tattaro cikakkun jerin sunayen ministocin Tinubu matasa masu jini a jika.
Shugaban majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele ya tabbatar da cewar majalisar dattawan za ta tantance mukaddashin gwamnan CBN, Dr. Olayemi Cardoso, a ranar Talata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Jamiu Abiola mukamin hadiminsa a ayyuka na musamman, Abiola ya kasance 'da ga marigayi Mashood Abiola (MKO).
Kungiyar Dattawan Arewa, NEF ta yabawa Shugaba Tinubu kan nadin kakakinta, Dakta Hakeem Baba-Ahmed matsayin hadimin mataimakinsa, Kashim Shettima.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin hadimai manya da ƙanana a ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima.
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da tube Sarkin Kuraye, Alhaji Abubakar Abdullah kan daura aure ba bisa ka'ida ba wanda daya daga cikinsu ke dauke da cuta.
Nade-naden gwamnati
Samu kari