Nade-naden gwamnati
Shugaba Tinubu ya nada Muhammad Sani Dattijo, babban yaron tsohon gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufai a matsayin mataimakin gwamnan babban bankin CBN.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan Safiyo, Adamu Aliyu kan kkalamansa na barazana ga alkalan kotun zabe a jihar Kano kan zargin cin hanci.
Idan majalisar ta tantance Dr. Olayemi Micheal Cardoso, zai zama Gwamnan CBN, a rahoton nan za a ji tarihin tsohon Kwamishinan da Bola Tinubu zai ba rikon bankin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada mutane 11 mukamai a cikin kwanaki 15 na farkon watan Satumba. Daga cikinsu akwai Zacch Adedeji, mukaddashin shugaban FIRS.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayin ministan Abuja, Nyesom Wike da cewa ya wuce minista a wurinshi, hadiminsa ne na musamman kuma masoyi.
Shugaban hukumar tara kudaden haraji ta kasa (FIRS) da aka tsige, Muhammad Nami ya magantu bayan umurnin Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kara yin sabbin naɗe-naɗe a hukumomin tarayya jim kaɗan bayan korar shugaban hukumar FIRS wanda Buhari ya naɗa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Delu Bulus Yakubu a matsayin shugabar Hukumar Jin Dadin Al'umma (NSIPA) a yau Alhamis 14 ga watan Satumba a Abuja.
A ranar Alhamis, 14 ga watan Satumba ne Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada minsta Zacch Adedeji a matsayin mukaddashin shugaban hukumar FIRS.
Nade-naden gwamnati
Samu kari