Aikin Gwamnatin Najeriya
Bayan taron FEC, Ministan labarai, Lai Mohammed ya ce ‘yan kwangilan da ke titin Legas-Ibadan da na Kano-Zaria da Zaria-Kaduna sun kusa gama aikinsu a Najeriya.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya yiwa tsohon ministan Najeriya na kwadago rasuwa bayan da ya yi jinya a wani asbitin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Mun tattaro fitattun mutanen da bayan an nada su a kan kujerar gwamnatin tarayya, kwatsam aka tsige su, daga lokacin da aka rantsar da Gwamnati mai ci zuwa yau.
Mele Kolo Kyari ya tabbatar da cewa aikin da ake yi na AKK a yankin Arewacin Najeriya yana tafiya. Shugaban na NNPPCL ya ce an kera 94% na bututun da ake bukata
Yanzu muke samun labarin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kari kan albashin ma'aikata a kasar nan, inda ya tuni ya fara biya a yau Asabar ta Afrilu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa rashin tsagaita wuta da ɓangarorin da ke faɗa juna suke yi a Sudan, shine ya sanya ba ta kwaso ƴan Najeriya da ke can ba.
An yarda NNPCL ya kashe N1.5tr wajen yin tituna a jihohi 11. Ministan ayyuka da gidajen Najeriya, Raji Babatunde Fashola SAN ya tabbatar da haka bayan taron.
‘Yan majalisar tarayyar su na barazanar bada umarni a cafke Abubakar Malami da Zainab Ahmed, idan ba za su kawo kan su gaban kwamitin da ke binciken su ba.
Kotu ta dawo da tsohon Darektan da Shugaba Buhari kora daga Kamfanin NNPCL. Wata kotun da ke zama a Abuja ta ce a maida shi, a biya shi kudinsa da yake bi.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari