Aikin Gwamnatin Najeriya
Darajar tattalin arzikin zamanin Afrika zai kai $180b nan da 2025 amma Isa Ali Ibrahim Pantami ya nuna irin hadarin barazanar yi wa shafukan yanar gizo kutse.
Babban bankin Najeriya ya karyata labarin da ake yaɗawa cewa ya gama shirin dakatar da ayyukan manhajojin biyan kuɗi ta Intanet wato OPay da Palmpay a Najeriya.
Za a kashe kusan rabin Tiriliyan a kan kayan aikin jirgin kasan Maradi wanda an cetitin zai kunshi tashohi 15, kuma za a rika samun fasinjoji 9364 a duk rana.
Masu neman aiki sun yi masa gayya a tashin farko, shafin NDLEA ya birkice. NDLEA mai yaki da safarar miyagun kwayoyi ta ce yanzu an shawo kan wannan matsala.
Ku yafe min dan Allah,Na Tuba Domin ba Laifi na bane, na Birki ne, Inji Direba Dan Katobara Daya Ja Mota ta Haɗu da Jirgin Ƙasa a Lagos 6 Suka Sheka Barzahu
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana nada Dije Aboki a matsayin sabuwar shugabar alkalan jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriyar nan.
Babban bankin Najeriya ya yi gum da bakinsa tun bayan cikar wa'adin da ya tsara 10 ga watan Fabrairu, lamarin da ya jefa da yawan yan Najeriya cikin ruɗani.
Gwamnatin tarayya ta ofishin ministan shari'a kuma antoni janar ta bayyana cewa za ta bi umurnin kotun koli nda hana yunkurin haramta amfani da tsaffin Naira.
Muhammadu Buhari ya amince da wasu nadin mukamai da aka yi, Ma’aikatar ilmi ta ce an nada Dr. Paul-Darlington Ndubusi, Dr. Duke Okoro da Farfesa Mohammed Magaji
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari