Aikin Gwamnatin Najeriya
Nyesom Wike, ministan FCT, Abuja, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai kaddamar da wasu ayyuka a watan Mayu a murnar cika shekara guda akan karagar mulki.
Ana yi wa Bola Tinubu kallon tsoho, Hadimin shugaban kasar, ya fadi yadda abin yake. Ajuri Ngelale ya ce Tinubu jakin aiki ne. Mai magana da yawunsa ya fada.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya amince da naɗin sababbin hadimai 168 da mambobin majalisun gudanarwa na hukumomin gwamnatin jiharsa.
Ma'aikatar masana'antu da harkokin kasuwanci ta bukaci wadanda suka cika tallafin N50,000 kan fara duba wayoyinsu domin sakwannin da za su iya samu.
Gwamna Ahmed Usaman Odo na jihar Kogi ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan lamarin tsaron jiharsa, sun tattauna muhimman batutuwa ranar Laraba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi sabo nadi a hukumar yaki da yaduwar cutar kanjamau ta kasa (NACA). Shugaban kasan ya ba Dakta Temitope shugabancin hukumar.
A tsawon lokacin watan Ramadan, ma’aikatan gwamnati a jihar Zamfara za su je ofis da karfe 9 na safe kuma su tashi da karfe 3 na rana tsakanin Litinin da Alhamis.
Rahotanni na nuna cewa kungiyar kwadago za ta nemi N500,000 a matsayin mafi karancin albashi yayin da za a fara sauraron ra'ayoyin jama'a kan sabon tsarin albashin
Gwamnatin tarayya tana kokarin ganin ta shawo kan matsalar karacin lantarki a kasar nan. Kamfanonin AEDC, IEDC da TCN sun batawa Minista rai a kan rashin wuta
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari