Aikin noma
Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Olusegun Obasanjo a ranar Talata 2 ga watan Agusta ya shiga jerin miliyoyin yan Najariya da ke kokawa kan tsadar rayuwa
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Zulum, wanda farfesa ne a fannin noman ban ruwa, ya ji dadin yadda Laminu Mohammed, dan shekara 25 daga karamar hukumar Gubio da ke arewacin jihar Borno, da
Dan majalisar da ke wakiltar Combe ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Danjuma Goje a jiya ya fara rabon takin NPK buhu 12,000 wanda kudinsu ya kai N258m.
Gwamnatin tarayya ta hararo hadarin tsadar da kayan abinci suka yi a yau. Minista ya ce tsadar abinci zai kara jefa mutane a talauci idan ba a dauki mataki ba.
Makonni biyu da suka gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin ftar da tn 40,000 na kayan hatsi daga runbun gwamnati don rabawa talakawan Najeriya albark
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su kara hakuri kan halin da ake ciki inda ya ce farashin kayan abinci na gab da karyewa a kasar nan.
Labarin Vamuhle Thisila ya na daya daga cikin labarai masu ban al’ajabi da nuna amfanin jajircewa da dagewa a rayuwa. Tsohuwar ma’aikaciyar ‘yan sandan ta bar a
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari kada ya janye dokar da ya saka na haramta shigo da shinkafa daga kasashen ketare
Aikin noma
Samu kari