Jihar Enugu
Hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaɓen kananan hukumomi da ya gudana a jihar Enugu, tace PDP ce ta samu nasara a dukkan kujerun da aka fafata.
Kimanin mutane biyar sun rasa rayukan su lokacin da yan bindiga suka kai farmaki a wuraren zabe guda biyu yayin gudanar da zaben karamar hukumar jihar Enugu.
Wani kwamishina ya tsallake rijiya da baya yayin da wasu 'yan bindiga suka farmaki tawagarsa bayan da ya halarci wani taro a jihar Anambra. An hallaka jami'ai b
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun bindige jami’an yan sanda hudu a Amodo Obeagu da ke karamar hukumar Enugu ta kudu a jihar Enugu a ranar Asabar.
An ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da wata mata a kan titin bayan farmakin da shaidun gani da ido suka ce an kwashe kusan mintuna 30 ana yi ba tare da samun mai
Hankula sun tashi a ranar Alhamis a yayin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka bindige yan sanda uku har lahira a shingensu a Enugu. Lamarin ya
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace yaya da kaninsa da surukinsu a yayin da suke taro na yin sulhu tsakanin ma'aurata a ji
An zargi wasu daga cikin mambobin IPOB da hallaka wani makiyayi a kwanan nan yayin da al'amarin ya jefa iyalan sa, uban gidan sa dan kabilar Ibo cikin firgici.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a gano su waye ba, sun buɗe wa mutane wuta suna tsaka da taro ofishin jam'iyyar APC dake jihar Enugu, sun kashe mutum biyu.
Jihar Enugu
Samu kari