Jihar Enugu
Enugu - Wata budurwa yar Najeriya, Chiwetalu Charity, wacce aka yankewa kafa ta bayyana cewa samari basu shawa'ar jerawa da ita saboda halin da ta samu kanta.
Mutan jihar Enugu na kuka kan yadda satar tukunyar abinci; miya, shinka da wake a kan murhu ya zama ruwan dare a unguwanninsu. Binciken jaridar Leadership ya n
Wata babbar kotu dake zamanta a jihar Enugu ta yanke wa tsohon manajan wani banki shekaru 8 saboda sata da almundahana. Jaridar Independent ta ruwaito yadda alm
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya yi kira ga daraktan Adoration Ministry Enugu, Rabaren Father Ejike Mbaka da ya daina caccakar shugaba Muhammadu Buhari.
Yan sandan Enugu sun kama wani mutum mai shekaru 60, Ikechukwu, saboda kashe dansa a garin Ogbozinne-Ndiagu Akpugo a karamar hukumar Nkanu West na jihar a rana
Hankula sun tashi a Ugbo Paul, wani yanki na Abakpa Nike da ke Enugu ta gabas a cikin jihar Enugu bayan mutane 3 tare da mai mu su hidima sun kwanta dama sakama
'Yan bindiga da ba asan ko su wanene ba suna kai hari wani ofishin rundunar 'yan sanda da ke Umulokpa a jihar Enugu a karamar hukumar Uzo-Uwani a jihar Enugu. S
Jami'an NSCDC a jihar Engu sun kama wani mutum da ke aiki tare da masu garkuwa da mutane a Legas kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Danny Manuel, mai magana da
Jami'an hukumar NSCDC sun yi nasarar cafke wani matashi da ake zargin yana hada kai da 'yan bindiga sannan yana sanar dasu bayanan sirri da suka shafi sata.
Jihar Enugu
Samu kari