Jihar Enugu
A birne Simon Odo, wanda ake yi wa kirari da sarkin shedanu, wanda mazaunin jihar Enugu ne kuma mai maganin gargajiya. Marigayin mai bautar shedan ne kamar yadd
Mr Simon Odo, mai maganin gargajiya wanda ya auri mata 59 sannan ya na da yara 300 da jikoki da dama a jihar ya kwanta dama, The Nation ta ruwaito. Marigayi Odo
Rikici ya barke tsakanin wasu mata biyu da ke makwabtaka da juna inda suka fara dambe saboda daya daga cikinsu ta yar da leda a kofar makwabciyarta har da kai g
Enugu - Wata budurwa yar Najeriya, Chiwetalu Charity, wacce aka yankewa kafa ta bayyana cewa samari basu shawa'ar jerawa da ita saboda halin da ta samu kanta.
Mutan jihar Enugu na kuka kan yadda satar tukunyar abinci; miya, shinka da wake a kan murhu ya zama ruwan dare a unguwanninsu. Binciken jaridar Leadership ya n
Wata babbar kotu dake zamanta a jihar Enugu ta yanke wa tsohon manajan wani banki shekaru 8 saboda sata da almundahana. Jaridar Independent ta ruwaito yadda alm
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya yi kira ga daraktan Adoration Ministry Enugu, Rabaren Father Ejike Mbaka da ya daina caccakar shugaba Muhammadu Buhari.
Yan sandan Enugu sun kama wani mutum mai shekaru 60, Ikechukwu, saboda kashe dansa a garin Ogbozinne-Ndiagu Akpugo a karamar hukumar Nkanu West na jihar a rana
Hankula sun tashi a Ugbo Paul, wani yanki na Abakpa Nike da ke Enugu ta gabas a cikin jihar Enugu bayan mutane 3 tare da mai mu su hidima sun kwanta dama sakama
Jihar Enugu
Samu kari