Aiki a Najeriya
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Wata kyakkyawar budurwa ta shiga jerin bidiyon kalubale, inda ta bayyana dalili da yadda ta rabu da wani saurayinta da ya nuna zai i watsi da ita saboda talla.
Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya shiga kwanaki 191 ya zuwa ranar Alhamis, 25 ga watan Agusta, sai dai, wasu jami’o’in jiha sun fice daga wannan.
Kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta yi watsi da shawarin iyayen daliban jami'a na hada N10,00 kowannensu domin kawo karshen yajin da kungiyar ke yi na tsawon
Wani mutumin kirkin da ya fice wajen taimakon talakawa a kasar Faransa ya bayyana gamuwarsa da wani mabaraci dan Najeriya a gefen na'urar ciran kudi ta ATM.
Hukumar agajin fasaha ta DTAC, ma’aikatar harkokin waje ta nemi hazikan ’yan Najeriya da su cike foma-foman neman aiki a fannonin koyarwa da fannin likitanci.
Hukumar fansho ta kasa ta bayyana fushinta game da yadda ma'aikatan gwamnati masu ritaya da dangin da ke ba da rahoton mutuwar karya domin tunkarar gwamnati.
An ga rubuce-rubuce a jikin kwalaye da alluna, inda suke bayyana irin kin amincewarsu da ta hanyar rera wakoki cikin fushi da nuna rashin amincewarsu da wannan.
Wata 'yar Najeriya mai suna Okeke Stephanie, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana irin sana'ar da take yi don samun na kashewa domin rufa kai asiri a Najeriya.
Aiki a Najeriya
Samu kari