Aiki a Najeriya
Gwamna Mai Mala Buni na Yobe a ranar Juma’a ya ce gwamnatinsa na kokari wajen biyan albashin ma’aikata duk da karancin kudi da jihar ke da shi, Guardian...
Shekaru uku bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar kara albashi zuwa mafi karanci a kasar nan, har yanzu malaman makarantun firamare
Jama'a sun bukaci wata ‘yar Najeriya da ke zaune a kasar waje da ta tattara kayanta ta fara kama hanyar dawowa gida idan zaman Turai ya gundureta tunda da wahal
Yanzu muke samun labarin cewa, Mustapha Balogun, tsohon Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, ya rigamu gidan gaskiya, amar yadda rahoto daga majiya ta bayyana.
Wata 'yar bautar kasa da ke hidima a jihar Ogun ta gamu da matsala bayan da ta sanya zungureren siket zuwa sansanin wayar da kai na 'yan bautar kasa a jihar.
Jami’an tsaro sun damke jami’an haramtacciyar tawagar doka yayin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya tare da hadin gwiwar kungiyar ASUU.
Kungiyar kwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su fito zanga-zanga a fadin kasar nan a ranakun 26 da 27 ga watan Yuli domin nuna goyon bayansu ga yajin aiki.
Kasa da mutane 6,000 daga cikin 31,000 da suka rubuta jarabawar daukar malamai ta yanar gizo a jihar Anambra suka yi nasara, wanda aka yi a kwanakin bayan nan.
Da yake magana a ranar Laraba a hedikwatar hukumar ta NAFDAC da ke Abuja, shugaban kungiyar Auwalu Yusuf Kiyawa, ya ce yajin aikin ya fara ne daga lokacin da ya
Aiki a Najeriya
Samu kari