Zaben Shugaban kasan Najeriya
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya sha alwashin inganta tsaro a kasar tare da habbaka harkar noma idan har ya lashe zabe a 2023.
Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya kwatanta jami'yyar Labour da gishirin 'Andrews Liver Salt'.
Gwamnan PDP, Wike ya bayyana dan takarar shugaban aksan da zai zaba a zaben 2023 mai zuwa. Ya fadi maganganu maso daukar hankali game da zaben mai zuwa bana.
A yau aka yi tarin kamfe na matan jam'iyyar APC a jihar Imo, a nan Remi Tinubu ta jero halayen Asiwaju Bola Tinubu na kwarai, ta roki ‘Yan Najeriya su zabe shi.
Idan an samu wanda ya fi Rabiu Musa Kwankwaso cancanta, ‘dan takaran zai janye, Kwankwaso ya nuna a shirye yake da ya fasa takarar da yake yi na shugaban kasa
Gwamnatin Dapo Abiodun ta fadi dalilin kin ba PDP filin yin taro bayan Jam’iyyar ta reshen Ogun ta rubuta takarda, tana neman izinin amfani da filin MKO Abiola.
Atiku Abubakar ya je kamfe, ‘Yan takara da jagororin Jam’iyyar PDP sun yi watsi da shi, sa idai sauran mutanen gari sun yi dandanzo domin ganin 'dan takaran.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gargadi yan Najeriya cewa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP sai sayarwa abokansa kasar idan ya ci zabe.
Oby Ezekwesili, tsohuwar ministar ilimi a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci Atiku Abubakar ya dena yi wa yan Najeriya karya
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari