Zaben Shugaban kasan Najeriya
Tun bayan nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya rika samun goyon baya da malaman addini a sassa daban na Najeriya. Ts
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya dira jihar Gombe domin halartar daurin auren dan gwamna, inda ya roki Gombawa su kada masa kuria
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Atiku yana zakulo ‘Yan kasar waje da ‘Yan wajen PDP da zai ba kujeru a ofis, Kakakin kwamitin PDP a zaben shugaban kasa, Charles Aniagwu, ya bayyana wannan.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta fatattaki dandazon jama'ar da suka taru a Abakaliki a dandazon mutum miliyan magoya bayan dan takarar shugaban kasan Obi.
Kasa da watanni biyar kafin babban zaben shekarar 2023, shugabannin jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, sun kori dan takarar shugaban kasarta, Dumebi Ka
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, Peter Obi, ya ce ba zai yi kasa a gwiwa ba wurin magance matsalar tsaro don farfado da noma a arewa.
Awanni kadan bayan sanar da mambobin tawagar kamfen dinsa na takarar shugaban kasa a zaben 2023, Abubakar Abubakar zai tafi turai wani taro mai muhimmanci.
Abokin takarar Tinubu a zaben 2023, Kashim Shettima ya bayyana abubuwan da kasar nan ke bukata daga shugaban da zai gaji Buhari a 2023 don kawo ci gaba Najeriya
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari