Zaben Shugaban kasan Najeriya
Peter Obii, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party (LP), ya cee gwamnatinsa za ta ba da fifiko ga rayuwar talakawan Najeriya idan aka zabe shi.
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC), Festus Keyamo, ya ce yan Najeriya na fama da tsananin yunwa da basa la’akari da addininsu a 2023.
Manyan Arewa sun fadi yadda za su fito da ‘Dan takaransu a zaben shugaban kasa. Dattawan Arewa sun yi alkawarin ba za su maimaita kuskuren da aka yi a 2015 ba.
Bola Tinubu da Kashim Shettima sun tafi kasar Ingila da nufin su huta kafin a fara kamfe. Tinubu da Abokin takararsa sun yi tafiya ne ana daf da soma kamfe/
Sunayen ‘yan kwamitin ya wargaza Jam’iyyar APC, Gwamnoni na barazanar juyawa Tinubu bore. Sabanin ya yi kamari da har wasu Gwamnoni suna yi wa Tinubu barazana
Fantamawar rayuwa da mallakar jirgin hawa domin more rayuwa na daya daga cikin abubuwan da ake gani a matsayin tumbatsar dukiya a duniya, a Najeriya ma bata.
Babban limamin cocin Deeper Christian Life Ministry, Fasto William Kumuyi, ya bayyana cewa Allah bai sanar masa game da wanda zai zama shugaban kasa na gaba ba.
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar ya ce ya jinjinawa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da Boss Mustapha, sakataren gwamnatin
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, Peter Obi da abokin takararsa Datti Baba-Ahmed sun ziyarci Mai Girma Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Obi
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari