Zaben Shugaban kasan Najeriya
PDP ta tsaida yawon yakin neman zaben shugaban kasa cak saboda rigimar gida. Atiku Abubakar ya hada tawaga da za tayi masa aikin lallashin Gwamna Nyesom Wike
Jam'iyyar ADC ta sanar da korar dan takararta na shugaban kasa Dumebi Kachikwu da abokin takararsa, Ahmed Rufai a hukumanci yayin da ake ci gaba da shirin zabe.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, a ranar Laraba, ya kaddamar da ofishin jam'iyyar a Jihar Legas. A wurin bikin kadamarwar ofishin d
A ranar Laraba12 ga watan Oktoba ne wasu mambobin APC akalla 2000 suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP ta dawa a jihar Yobe dake Arewa maso Gabashin Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi da abokin takararsa, Baba-Ahmed basu halarci taron kaddamar da kwamitin kamfen din jam’iyyar na zaben 2023.
Hon. Abdulmumini Jibril kofa ya yi taro a Kiru, yana neman NNPP ta samu kuri’a miliyan 5 Kofa yake cewa za su shiga lungu da sako domin tallata ‘dan takaransu.
‘Ya ‘yan jam’iyyar hamayya ta LP sun zauna da Mukhtar Shehu Shagari, inda tsohon mataimakin Gwamnan na Sokoto ya ki amincewa ya zama abokin takarar Peter Obi.
Gabanin babban zaben shekarar 2023, hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da jerin sunaye na karshe ne yan takarar shugaban kasa. A cewar jerin sunayen, ja
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Action Alliance (AA), Hamza Al-Mustapha ya ce bai taba satar kudi ba ko daukan arzikin kasa, sai dai ya kare dukiyar kasa
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari