Zaben Najeriya
Kungiyar NTCA ta ce shugaba Bola Ahmed Tinubu zai zarce a zaben 2027 mai zuwa. Saboda haka ta ce masu son kayar da Tinubu a zabe su hakura sai zaben 2031.
Tsagin APC reshen Arewa ta Tsakiya ya zargi masu goyon bayan Abdullahi Umar Ganduje ya ci gaba da zama shugaban jam'iyyar da son zuciya da rashin kishi.
Hukumar zaɓen jihar Kano mai zaman kanta KANSIEC, ta matso da zaɓen kananan hukomin daga watan Nuwamba zuwa ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa a 2024.
A wannan labarin, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ( KESIEC) ta bayyana cewa shirye-shiryen gudanar da zaben kananan hukumomin jihar ya yi nisa.
Gwamnatin tarayya ta yi martani ga tsohon shugaban APC, Salihu Lukman kan magana da ya yi a kan hadarin zaben APC da Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya yi watsi da zaben fitar da gwani da tsagin APC mai biyayya ga Philip Agbese ya yi wanda ya ki bin umarnin Abdullahi Ganduje.
Bola Tinubu ya fara tsorata da zaben 2027 yayin da aka fara tunanin zabe tun yanzu bayan wasu shugabannin yankin Arewacin kasar sun yi ta korafi da gwamnatin APC.
Jam'iyya mai mulki a Kano, NNPC ta sayawa kwamitin tantance yan takarar katin duba jarrabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da kuma yi masu gwajin kwaya.
Shugaban hukumar zabe INEC reshen jihar Ogun, Barista Niyi Ijalaye ya yanke jiki ya faɗi kuma Allah ya masa rasuwa bayan fitowa daga taro a Abuja.
Zaben Najeriya
Samu kari