Zaben Najeriya
Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira na musamman ga yan siyasa, jami'an tsaro da INEC kan yin gaskiya da adalci a zaben Edo. Za a yi zaben gwamna gobe a Edo.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa za a iya samun tashin hakula a kananan hukumomin takwas na Edo a lokacin zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar Asabar.
Jihar Edo ta dauki harama yayin da ya rage kwana daya a gudanar da zaben gwamnan jihar, inda tuni hukumar zabe ta ke jan ragamar shirye shiryen zaben.
A wannan labarin cewa majalisar amintattu ta jam'iyyar PDP ta shiga ganawar sirri cikin gaggawa da jiga-jigan na jam'iyyar da ke majalisar kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa a LP kuma tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya ƙaryata jita-jitar da ake cewa yana neman a ba shi mataimakin shugaban kasa a 2027.
Jam’iyyar PDP ta fallasa abubuwan da INEC ta yi a zabukan 2015 zuwa 2023. Umar Iliya Damagum ya zargi hukumar INEC da murde zabukan da aka yi a 2019 da 2023.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kano ta bayyana cewa an jirkita labarin 'yan takarar zaben kananan hukumomi mai zuwa.
A labarin nan, za ku ji cewa jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta barranta yan takararta a zaben kananan hukumomi mai zuwa da amfani da miyagun kwayoyi.
A wani sabon mataki da tsagin jam'iyyar Labour karkashin Julius Abure ya dauka, jam'iyyar ta fasa tanadarwa Peter Obi tikitin takarar shugaban kasa a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari