Zaben Najeriya
An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.
Kungiyar JOD mai goyon bayan Bola Tinubu ta ce 'yan adawa masu shirin haduwa domin yakar Tinubu ba za su yi nasara ba. JOD ta ce 'yan APC na adawa da Tinubu.
Tsoohn kwamishina a jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce 'yan Najeriya za su sake zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027, saboda nasarorin da ya samar a Arewa.
Yayin da ake ta korafi kan ƙirƙirar sababbin jihohi, Cibiyar Kare (CHRICED) ta zargi APC da amfani da lamarin don yaudarar 'yan Najeriya kan zaben 2027.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Bisof Isaac Idahosa ya bayyana cewa akwai bukatar INEC ta sake duba yadda ake gudanar da zabe.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa sukar gwamnatin jam'iyyar APC ya rika yi a baya, tsabar adawa ce irin ta siyasa ba wani abu ba.
Tsagin Ahmed Ajuji na jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa tsagin Agbo Major ba shi da ikon korar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso daga jam'iyya domin su ba 'yan jam'iyya ba.
Shugaban bankin raya Afrika (AfDB) kuma tsohon minista a mulkin Goodluck Jonathan, Akinwumi Adesina ya magantu kan takarar shugaban kasa a nan gaba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ce za su buga da Atiku a 2027. Ya ce yana girmama Atiku Abubakar inda yake kiransa da Baba a bayan fage.
Zaben Najeriya
Samu kari